- Yara biyu ne suka
rasa rayuwarsu sakamakon cunkoso da dandazon jama'ar da aka samu a
kasuwar Jalingo a jihar Taraba
- Hakan ya faru ne bayan gwamnatin jihar ta sasauta dokar hana
zirga-zirga a jihar na sa'o'i hudu don su yi siyayyar azumi
- Iyayen yaran da suka rasu sun fadi ne a kasuwa dauke da goyonsu amma
an garzaya da su asibiti inda yaran da ke bayansu suka ce ga garinku
Yara biyu ne suka rasu sakamakon dandazon jama'a da suka cika kasuwar
Jalingo don siyayya.
Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, jama'ar sun fara turereniya
da gaggawar zuwa kasuwa ne bayan an ba su sa'o'i kadan don siyayya.
Gwamnatin jihar ta bada daga karfe 10 na safe zuwa karfe 2 na rana don
su yi siyayyar abubuwan bukata. Read more: https://hausa.legit.ng/1324273-covid-19-yara-biyu-sun-mutu-a-dandazon-jamaa-yayin-siyayyar-azumin-ramadan.html
- Yara biyu ne suka rasa rayuwarsu sakamakon cunkoso da dandazon jama'ar da aka samu a kasuwar Jalingo a jihar Taraba - Hakan ya faru ne bayan gwamnatin jihar ta sasauta dokar hana zirga-zirga a jihar na sa'o'i hudu don su yi siyayyar azumi - Iyayen yaran da suka rasu sun fadi ne a kasuwa dauke da goyonsu amma an garzaya da su asibiti inda yaran da ke bayansu suka ce ga garinku Yara biyu ne suka rasu sakamakon dandazon jama'a da suka cika kasuwar Jalingo don siyayya. Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, jama'ar sun fara turereniya da gaggawar zuwa kasuwa ne bayan an ba su sa'o'i kadan don siyayya. Gwamnatin jihar ta bada daga karfe 10 na safe zuwa karfe 2 na rana don su yi siyayyar abubuwan bukata.
Dubban masu siyayya ne suka cika kasuwar don siyan kayan abinci, lamarin da ya jawo taruwar dandazon jama'a a kasuwar. Dukkan yaran biyu da suka rasu suna goye ne a bayan iyayensu mata a lokacin da iyayen suka fadi tare da suma.
Read more:biyu-sun-mutu-a-dandazon-jamaa-yayin-siyayyar-azumin-ramadan Dubban masu siyayya ne suka cika kasuwar don siyan kayan abinci, lamarin da ya jawo taruwar dandazon jama'a a kasuwar. Dukkan yaran biyu da suka rasu suna goye ne a bayan iyayensu mata a lokacin da iyayen suka fadi tare da suma.
Covid-19: Yara 2 sun mutu a kasuwar Taraba bayan an sake su siyayyar azumi Source: Twitter DUBA WANNAN: Jerin kasashen Afirka da suka fi yawan masu cutar Korona – WHO An gaggauta garzayawa da su asibiti don samun taimakon masana kiwon lafiya. Har a lokacin da aka rubuta wannan rahoton, ba a riga an gano sunayen iyayen yaran ba. Wani ganau ba jiyau ba a kasuwar mai suna Hassan Zubairu ya ce masu yankar aljihu sun yi amfani da wannan cunkoson wajen yashe jama'a. "Wata mata mai matsakaicin shekaru ta fasa ihu bayan ta gano cewa an kwashe mata dukkan kudin da ke jakarta," ganau din yace. A lokacin da aka tuntubi kakakin hukumar 'yan sandan jihar, DSP David Misal ya ce 'yan sanda basu samu wannan rahoton ba. A wani labari na daban, Kasuwannin jihar Kano sun yi matukar cika a ranar Alhamis bayan gwamnatin jihar ta sassauta dokar hana zirga-zirga da ta kafa a jihar don jama'a su shiryawa azumin watan Ramadan. Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu. Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa

Dubban masu siyayya ne suka cika kasuwar don siyan kayan abinci, lamarin da ya jawo taruwar dandazon jama'a a kasuwar.
Dukkan yaran biyu da suka rasu suna goye ne a bayan iyayensu mata a lokacin da iyayen suka fadi tare da suma. Read more: https://hausa.legit.ng/1324273-covid-19-yara-biyu-sun-mutu-a-dandazon-jamaa-yayin-siyayyar-azumin-ramadan.html
Dubban masu siyayya ne suka cika kasuwar don siyan kayan abinci, lamarin da ya jawo taruwar dandazon jama'a a kasuwar.
Dukkan yaran biyu da suka rasu suna goye ne a bayan iyayensu mata a lokacin da iyayen suka fadi tare da suma. Read more: https://hausa.legit.ng/1324273-covid-19-yara-biyu-sun-mutu-a-dandazon-jamaa-yayin-siyayyar-azumin-ramadan.html
Dubban masu siyayya ne suka cika kasuwar don siyan kayan abinci, lamarin da ya jawo taruwar dandazon jama'a a kasuwar.
Dukkan yaran biyu da suka rasu suna goye ne a bayan iyayensu mata a lokacin da iyayen suka fadi tare da suma. Read more: https://hausa.legit.ng/1324273-covid-19-yara-biyu-sun-mutu-a-dandazon-jamaa-yayin-siyayyar-azumin-ramadan.html
- Yara biyu ne suka
rasa rayuwarsu sakamakon cunkoso da dandazon jama'ar da aka samu a
kasuwar Jalingo a jihar Taraba
- Hakan ya faru ne bayan gwamnatin jihar ta sasauta dokar hana
zirga-zirga a jihar na sa'o'i hudu don su yi siyayyar azumi
- Iyayen yaran da suka rasu sun fadi ne a kasuwa dauke da goyonsu amma
an garzaya da su asibiti inda yaran da ke bayansu suka ce ga garinku
Yara biyu ne suka rasu sakamakon dandazon jama'a da suka cika kasuwar
Jalingo don siyayya.
Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, jama'ar sun fara turereniya
da gaggawar zuwa kasuwa ne bayan an ba su sa'o'i kadan don siyayya.
Gwamnatin jihar ta bada daga karfe 10 na safe zuwa karfe 2 na rana don
su yi siyayyar abubuwan bukata. Read more: https://hausa.legit.ng/1324273-covid-19-yara-biyu-sun-mutu-a-dandazon-jamaa-yayin-siyayyar-azumin-ramadan.html
biyu ne suka rasu
sakamakon dandazon jama'a da suka cika kasuwar Jalingo don siyayya.

Yara biyu ne suka rasu

su yi siyayyar abubuwan bukata.
Read more: https://hausa.legit.ng/1324273-covid-19-yara-biyu-sun-mutu-a-dandazon-jamaa-yayin-siyayyar-azumin-ramadan.html

No comments:
Post a Comment